Kayan aiki

  1. Karas
  2. Lemun zaki
  3. Danyar citta
  4. Sukari
  5. Ruwa
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A markada karas da danyar citta da aka fere hade da ruwa sai a taace, a markada lemun zaki da ruwa shima a taace.

  2. 2

    A hada ruwan lemun zaki da ruwan karas a daura a wuta. Ana juyawa amma kar a bari ya tafasa, zai dan yi kauri kamar lemun kwali kuma za'a ji qamshi yana tashi. Sai a sauqe a barshi ya huce. A zuba sukari da qanqara. Asha da sanyin sa.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Amma's Confectionery
Amma's Confectionery @ammas_confectionery
rannar
Damaturu, Yobe State
Being creative and trying new recipe is always fun.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes