Wainar semo da filawa

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

😋😋Abincin karin safe, ki hada da yajin tafarnuwa

Wainar semo da filawa

😋😋Abincin karin safe, ki hada da yajin tafarnuwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa gwangwani daya
  2. Semovita gwangwani daya
  3. Attarhu
  4. Albasa
  5. Kwai daya
  6. Man ja
  7. Ruwa
  8. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hade filawa da semovita guri daya

  2. 2

    Ki fasa kwan ki a ciki

  3. 3

    Ki jajjaga Attarhu da Albasa ki zuba

  4. 4

    Ki saka dandano da ruwa ki guya sosai yayi kwari kadan

  5. 5

    Sai ki soya da man ja a kaskon ki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes