Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Mai
  3. Seasoning,
  4. pinch of sugar
  5. Kwai,
  6. albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doyarki kiyankata a tsaitsaye ki wanketa da ruwan dimi ki barbada mata seasoning da sugar kadan ki motse

  2. 2

    Sa'annan ki Dora manki awuta idan yayi zafi saikixuba ki soya kinayi kina juyawa idan tasoyu ki kwashe

  3. 3

    Saiki soya sakawa kwanki seasoning da albasa ki soya irin yanda kk so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deejah wali
deejah wali @cook_16959529
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes