Egg in Egg Omelette

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Lunch Box For My Bby Sai na dafa Mai Indomie Ba kayan Miya dakuma Sous in Kwai😋😋

Egg in Egg Omelette

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Lunch Box For My Bby Sai na dafa Mai Indomie Ba kayan Miya dakuma Sous in Kwai😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
3 yawan abinchi
  1. 8Egg
  2. Maggy
  3. Mai
  4. Santana

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Ga Kwai na nan

  2. 2

    Ki sama Santana sabo ki fasa Kwai inki kizuba acki

  3. 3

    Kizuba Maggy inkina so Zaki iya Sa kayan Miya Amma yankawa zakiyi ba jajjage ba,

  4. 4

    Gayinan saiki jijjiga sosai Sai Maggy ya hade jikinsa, ki kulle kisa a Tukunya ki dafa kamar Zaki Yi alale

  5. 5

    Gayinan ya nuna ba a saMai ahakanshi Zaki dafa

  6. 6

    Gayinan na yayyanka

  7. 7

    If Yhu wish Zaki iya Cinsa a Haka

  8. 8

    Kisa a kadadden kwai kina daukan Daya Bayan Daya kina sawa a kwai kina soyawa a low heat

  9. 9

    Masha Allah

  10. 10

    Delicious 😘😋❤️

  11. 11

    Yarona baya son kayan Miya da Albasa shyasa bansaba... Idan kksa zai dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes