Alkubus da taushe

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenhuntchalleng
Abincin gargajiya ga dadi ga kara lafiya.

Alkubus da taushe

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#kitchenhuntchalleng
Abincin gargajiya ga dadi ga kara lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya da rab
5 yawan abinchi
  1. Garin alkama rabin kwano
  2. cupFlour rabin
  3. Yeast cokali babba2
  4. Baking powder cokali 1
  5. Mai
  6. Miyar taushe

Umarnin dafa abinci

awa daya da rab
  1. 1

    Dafarko zaki sami garin alkama kitankade ki hada flour,yeast,bakingpowder kisa ruwa kikwaba da dauri saiki dinga dangwalar mai ahannunki kida buga kwabin kina bugawa kina dangwalar mai kiyi rabin awa kina bugashi saiki rufe kisa awaje mai dumi yayi awa2.

  2. 2

    Idan yatashi kisake bugawa saiki dura tukunyar dambu kisa buhu asama saiki dauko kwabin kisa saiki samu fefe kirufe dashi ki kunna wuta kibarshi yadahu.

  3. 3

    Idan yayi zakiji kamshi yacika gida saiki bude kisa wuka atsakiya Idan kulli ya makale To maikarasa ba sai arufe yakara sa idan wukar tafitu babu kumai To yayi.

  4. 4

    Idan yadahu saiki fitu dashi kibarshi yahuce saiki yayyanka acida miyar taushe.acidadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes