Gurasa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gurasa
  2. Kuli kuli
  3. Man gyada
  4. Sinadarin dandano
  5. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu gurasarki ki tirara ta idan tayi laushi ki saka ta a kwano

  2. 2

    Ki kawo man gyada ki zuba akai ki sakawa kuli kulinki yaji da sinadarin dandano ki jujjuya sae ki bar bada akan gurasar ki😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes