Bandashen Gurasa

Eesha
Eesha @eesha13

Akwai dadi sosai #MLD

Bandashen Gurasa

Akwai dadi sosai #MLD

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 min
3 yawan abinchi
  1. Gurasa
  2. Kuli
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Maggie
  6. Yaji
  7. Cabbeji

Umarnin dafa abinci

30 min
  1. 1

    Kasaka gurasarka a roba

  2. 2

    Seka yaryada soyayyan mai akai
    Kasaka kuli a turmi kakawo maggi da yaji ka cakuda

  3. 3

    Sekasaka akan gurasn kakawo cabbage da albasa kasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Eesha
Eesha @eesha13
rannar

sharhai

Similar Recipes