Cake

SAADATU ADAMU
SAADATU ADAMU @Saadatu6721

Wanan cake din yayi dadi na musanman ga laushi

Tura

Kayan aiki

hr1mintuna
2 yawan abinchi
  1. Cup2 na fulawa
  2. Cibi 2 na butter
  3. Kwai2
  4. Suga
  5. Ruwa
  6. Yeast kasan

Umarnin dafa abinci

hr1mintuna
  1. 1

    Hada fulawa da suga da kwai da butter wuri daya na zuba ruwa nabugashi sosai

  2. 2

    Nasashi a cup cake container nasa a oven nabashi 30 minute yagasu.Masha Allah a nan muka kawo kashen cup cake namu.nagode sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SAADATU ADAMU
SAADATU ADAMU @Saadatu6721
rannar

sharhai (4)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@Saadatu6721 wato cake din nan har wata sheki na musamman takeyi. Barka da shigowa cookpad

Similar Recipes