Zebra mug cake

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#mugcake munagodiya kwarai ga ADMINS din cookpad Allah yasaka da alherie, bayan ayimuna class na mug cake shine nima nazo da nawa idea da mug cake kuma Alhamdulillah yayi kyau kuma yarana suji dadinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 6tablespoons flour
  2. 1/4 cupsugar
  3. 1tablespoon cocoa powder
  4. 1tablespoun oil
  5. 1/8 tspbaking powder
  6. 1/4 cupmilk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara sa flour, sugar, baking powder sana kisa oil da milk ki hade sosai

  2. 2

    Sana sai ki raba ta biyu guda kisa cocao powder, sai ki dawko mug dinki ki fara zuba chocolate cake

  3. 3

    Sana kisa vanilla, haka zakiyi har ya kare sai kisa a oven ma 1 to 2mn

  4. 4

    😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes