Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi biyu
  2. Sukari rabin kofi
  3. 1 tspYeast
  4. Gishiri kadan
  5. Mai domin suya
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada duka kayan hadin ki zuba ruwa ki kwaba da ruwa ruwa ki rufeshi kibarshi tsawon minti talatin

  2. 2

    Ki daura mai a kasko kibarshi yayi zafi sai ki ringa sawa kamar sakin danwake inyayi saiki juya har kigama sai kizuba a faranti ki badeshi da sukari sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
momys kitchen
momys kitchen @cook_18912334
rannar

sharhai

Similar Recipes