Panke mai madara

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

yanada dadi sosai ga laushi ga saukin yi ayi kokari ana ringa gwadawa cookpad wata dama ce da zamu ringa koyan girki mungode cookpad

Panke mai madara

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

yanada dadi sosai ga laushi ga saukin yi ayi kokari ana ringa gwadawa cookpad wata dama ce da zamu ringa koyan girki mungode cookpad

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. fulawa kofi uku
  2. madara rabin kofi
  3. suga rabin kofi
  4. yeast shokali daya
  5. barking powder karamin shokali daya
  6. mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki nemi roba mai dan zurfi mai murfi sai ki tankade fulwanaki ki zuba a ciki sai ki sa suga da madara da yeast da barking powder kisa rowa kofi daya ki kwaba kamar haka

  2. 2

    Sai ki rufeta ki bari zakiga zata tashi kamar haka sai ki daura mai a wuta in yayi zafi ki ringa jefawa kaman danwake ki soya aci dadi lfy karki bari kwabin tayi ruwa ruwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes