Dahuwar indomie cikin sauki

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie
  2. Man girki
  3. Albasa
  4. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka albasa da attarugu kidora mai a pan kidan juya sama sama

  2. 2

    Seki zuba ruwa idan sun tafaso kizuba indomie din kizuba maggi kirufe bayan minti biyu seki juya kisake rufewa idan tayi seki juye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

sharhai

Similar Recipes