Dafadukan Taliya da wake

Fatima Adamu @cook_19066260
Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara wake a cire dutsina da datti a dauraye sannan a zuba cikin tukunya tare da ruwa sai a dora ruwa a barshi ya dahu sannan a sauke
- 2
A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba cikin tukunya tare da mai da dafaffan waken a dora a wuta abarshi ya tafasa sai a zuba taliya a gauraya sannan a zuba maggi gishiri a juya sannan a rage wuta har yayi sai a sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dafadukan taliya da dankali
Inason taliya sosai shiyasa nake sarrafata tafanni daban daban TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Jallop din taliya da wake
wannan jallop din taliya da wake 😋 ba karamin dadi tayi ba,ba'a bawa yaro mai kiwa M's Treat And Confectionery -
-
-
-
-
Dafadukan shinkafa da wake da kifi
#oldschool nayi wannan girki ne sbd maigida yana so Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10999679
sharhai