Pop milk candy

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

#teamcandy, hmmmm abinda yasani yin wannan candy shine lollipop din guda biyu ne kawai yarage na yarana, kuma saiga yaran makwabta sunshigo, shine naga gara na sarrafa wannan alewar xuwa candy, kuma Alhamdulillah yayi dadi sosai har iyayan yaranma sunsha😀

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 3 na madara
  2. 2Alewa
  3. 1Sugar kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kayan da nake bukata kenan.

  2. 2

    Na xuba ruwa a tukunya, sannan na kawo siga naxuba aciki.

  3. 3

    Dayayi kunfa naxuba flavour da bota aciki na barshi harya fara danko

  4. 4

    Nakawo madara na xuba ina tukawa, har ko ina yahade.

  5. 5

    Nashafe leda damai na juye madaran akai, sannan na faffasa alewar.

  6. 6

    Nakawo alewar na xuba akan madaran, nakara gurxata har yashiga cikin madaran

  7. 7

    Sannan nan na yanka dogo, sannan nakara yankawa gidan siga, nabarshi harya bushe

  8. 8

    Gashinan na kammala

  9. 9

    Yayi dadi sosai

  10. 10

    Alhamdulillah

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai (2)

Mamu
Mamu @1981m
Gaskiya Kuma da dadi sosai

Similar Recipes