Meat pie filling

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Kayan kamshi
  5. Maggi da gishiri
  6. Mangyada
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke nama sai na yayyanka kanana sai na tafasa shi ya dahu sosai. sai na nika shi a cikin blender, sai na dora mai na a kasko yadan yi zafi sai na zuba naman na fara soyawa, na zuba attarugu, albasa, kayan kamshi, sinadari na cigaba da soyawa har ya soyu sosai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
rannar
Bauchi State
cooking is one of my best hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes