Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30 yawan
  1. 2shinkafa kofi
  2. ruwa yadda zai isheki
  3. cokaligarin girfa rabin
  4. mai kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke shinkafa a dora a wuta idan ta tafasa a dauraye ta

  2. 2

    A zuba ruwa kadan a wuta a zuba mai da girfa idan ya tafasa a zuba shinkafa a barta ta dahu

  3. 3

    A ci shinkafar da miya da tumatur

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nur's kitchen
Nur's kitchen @cook_19338290
rannar

sharhai

Similar Recipes