Dafadikan Indomie da dafaffen Kwai

hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499

Dafadikan Indomie da dafaffen Kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indo mie
  2. Dan kayan Miya
  3. Suna darin dan dandano
  4. Tafarnuwa
  5. Yar kabeji
  6. Dafaffen kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika soya yar kayan miya

  2. 2

    Sai ki xuba ruwan da xai ishe ki dahuwa

  3. 3

    Idan yatafasa sai ki zuba indo mie

  4. 4

    Idan ruwan ya tsutse sai ki yan ka albasa da dan kabe ji

  5. 5

    Ki saka suna darin dan dano

  6. 6

    Sai ki bata lokaci ta nuna.

  7. 7

    Sai ki xuba a plate

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499
rannar

sharhai

Similar Recipes