Lemu mai kala biyu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu sugar, ki zuba a tukunya da ruwa

  2. 2

    Idan sugar ya narke

  3. 3

    Ki sauke

  4. 4

    Ki matshe ruwan lemun tsami kaman uku

  5. 5

    Sai ki samu kofi

  6. 6

    Ki fasa kankara kana na kana. Kana rabin kofi, ki zuba ruwan lemun tsamin da ruwan sugar

  7. 7

    Idan kika ji zakin yayi miki yanda kike so sai ki samu kala, ki Dan dika cokali dai a saman. Amman a hankali zaki juya

  8. 8

    Ya tsaya a sama kalan da kike so.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hauwa dansabo
hauwa dansabo @cook_19098499
rannar

sharhai

Similar Recipes