Lemun lemon tsami me na'a na'a

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Lemon tsami guda biyar
  2. Citta danya guda daya
  3. Ganyen Na'a na'a
  4. Ruwan sanyi ko kankara
  5. Sukari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki matse ruwan lemon tsami ki taceshi, ki markada citta ki hada kisa sugar da ruwan sanyi ki juya.

  2. 2

    Ki zuba na'a na'a kisha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes