Biskit me gyada

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 1 1/2 na fulawa
  2. 125grm na butter
  3. 1kwai
  4. 1/2kofi na sugar
  5. 3 tbsmadara
  6. 1/2kofi na dakarkiyar gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A bowl ki hada duka ingredients dinki amma banda fulawa

  2. 2

    Ki juya ya hade jikinsa sanan kiringa zuba fulawar kadan kadan har ya hade Jikinsa

  3. 3

    Seki ringa mulmulawa kina fitar da shape din seki ringa sawa a ckin wata dakakikyaraji

  4. 4

    Ye a baking tray akan takarda ko newspapper seki jera

  5. 5

    Sanan ki baking dinshi for 15 to 20mints

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
phateemahxarah
phateemahxarah @phateemah121218af
rannar

sharhai

Similar Recipes