Cincin Mai fanta

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Tnk u ABGKyari for the recipe yanada dadi ga laushi

Cincin Mai fanta

Tnk u ABGKyari for the recipe yanada dadi ga laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
5 yawan abinchi
  1. 4 cupsFulawa
  2. 1 cupSugar
  3. 2 tbspBanking powder
  4. 3Egg
  5. 4 tbspButter
  6. 4 tbspMilk
  7. Coconut flavor
  8. Dusan kwakwa
  9. 1 cupFanta

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Kihada fulawa, baking powder, Madara dusan kwakwa kigarwaya se ki sa butter kimurza komai yahade se ajiye a gefe se kidauko fanta kisa sugar yanarke se kisa egg naki kibuga kijuye a kan dry ingredients din ki dama kimurza yayi kyau se kisa arowa ki ajiye yahuta na Minti 10

  2. 2

    Inyahuta sekizo kiyanka yadda kikeso nide ga yadda nayanka nawa

  3. 3

    Sekisoya a Mai Mai zafi yazama yadan suyu kar kibari yayi brown can a cikin Mai Dan inyahuce zaikara duhu aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes