Cupcake

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

yanada dadi

Cupcake

sharhi da aka bayar 1

    yanada dadi

    Gyara girkin
    See report
    Tura
    Tura

    Kayan aiki

    30mint
    mutum 4 yawan a
    1. 1 cupflour
    2. 4egg
    3. butter half simas
    4. cupFresh milk half
    5. cupsugar half
    6. 1 tblsvanilla
    7. baking powder 1teaspoon
    8. coconut, raisins,oreo

    Umarnin dafa abinci

    30mint
    1. 1

      Zanhada butter, sugar har yanarke sugar zansa kwai daya bayan daya insa vanilla injuya

    2. 2

      Sannan insa flour,bakin powder insa milk injuya indauko cupcake pan injera paper inzuba kullin

    3. 3

      Sannan inkawo coconut, raisins,oreo insa asaman

    4. 4

      Idan yagasu incire inbarshi yasha iska sannan insa aleda

    5. 5

      Sai inkunna oven yayi zafi sannan insa kwabin cake dina yagasu 15mint.

    Gyara girkin
    See report
    Tura

    Cooksnaps

    Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

    Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
    Cook Today
    Nafisat Kitchen
    Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
    rannar
    Kano
    inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
    Kara karantawa

    sharhai

    Similar Recipes