Taliya hausa da miya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi danye
  2. Tumatir
  3. Taruhu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Maggi,kori
  7. Taliya hausa
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na daura mai kanwuta na juye jajjagen kayan miya nasa Maggi Kori na barshi ya soyu na wanke kifi na gyara na saka na rage wuta yanuna

  2. 2

    Na daura ruwa da ya tafasa na zuba taliya da gishiri yanuna na tsame shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891
rannar

sharhai

Similar Recipes