Jallof din taliya
#girkidaya bishiyadaya
Umarnin dafa abinci
- 1
Na saka mai kanwuta sannan na yanka albasa nasaka cikin na markada tumatir da taruhu na hada na juya cikin,sannan na sayar da ruwan miya
- 2
Najika kifi da ruwan zafi na barshi ya jiku na wanke nasaka cikin tukunya nasaka Maggi da Kori har suka nuna
- 3
Na karya taliya na zuba na barshi yanuna na gyara gayen albasa nasaka ciki ya nuna kadan na sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Jollof din taliya da macaroni
#teamsokoto wannan girkin yana da dadi kuma yana da saukinyi. Mrs Mubarak -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Jollof din taliya
Nayiwa sisters na da suka dawo daga skul yanada sauki na hada musu da carrots da kifi saboda juyi dadinsa Sabiererhmato -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11081064
sharhai