Shinkafa da miyar alaiyahu da soyayar kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa cup2
  2. Alaiyahu cup3
  3. Tattasai guda5
  4. Albasa guda4
  5. Attarugu3
  6. Tumatur8
  7. 1/4 cupManja
  8. Man gyada cup2
  9. 8Maggi guda
  10. Ajino1
  11. Kaza rabi
  12. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara kayan miyar ki ki markada su ki dauko tukunya ki zuba mai kisa kayan miya ki soyasu bayan nan sai ki kawo maggi da kayan kamshi ki zuba ki dauko alaiyahu da kika yanka kika wanke ki zuba ciki ki bashi minti 3 yayi sai ki sauke

  2. 2

    Kazar kuma zaki gyara ta ki wanke ta sanan ki zuba a tukunya kisa ruwa ki zuba kayan kamshi da maggi ki rufe idan ta dahu ruwan ya tsane sai ki dauko mai ki aza akan tukunya ki barshi yayi zafi sai ki dauko kazar ki soya har ki gama

  3. 3

    Shinkafar kuma zaki daura ruwa a tukunya idan ya fara tausa sai ki wanke ki zuba ki bata minti 25 tayi sai ki sauke ki tace shikenan sai ki jera a faranti

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes