Kayan aiki

minti ashirin
mutum biyu
  1. Cabeji
  2. Albasa
  3. Dafaffen kwai
  4. Man salak (Bama)
  5. Waken gwangwani (baked beans)
  6. Maggi kadan
  7. Cucumber
  8. Tumatir

Umarnin dafa abinci

minti ashirin
  1. 1

    Da farko na wanke hannu na. Sai na wanke kayan lambun da ruwan giahiri. Sai na yayyanka su.

  2. 2

    Bayan na tsane su a kwalander ruwan su ya tsane. sai na xuba man salak da waken gwangwani da dan maggi kadan na yayyan ka dafaffen kawai. Na cakuda sosai.

  3. 3

    Aci dadi lpia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
rannar
Bauchi State
cooking is one of my best hobby
Kara karantawa

Similar Recipes