Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tafasa Macaroni ki soyata, da mai kadan Till golden Brown In Colour,, ki sauke, Kikara Dora Tukunya Ki tafasa Hanta, Ki aje Agefe,..
- 2
Dora Tukunya kizuba Mai Kadan saiki sa kayan Miya da kayan Kamshi, Green bean, Green PS, Sinadarin Dandano, ki juya sai ya soyu, saiki zuba Rua Kadan kisa Macaroni ki, Ki rufe Tukunya, inya Fara Njna saiki zuba Carrots, da cabbage kadan, ki rufe.
- 3
Daga Karshe saikisa Hanta da albasa shma kikara Rufe Tukunya Ki.. Inta Turaru saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Miyar hanta
#Namansallah wanna miyar tana daya daga cikin hanyoyi mafi sauki wajen sarrafa hanta domin tana da sauki wajen yi ga Dadi gakuma lafiya,domin shi soyayyen hanta idan yakwana biyu bashi da dadin ci sai yai Kuma tauri,adalilin haka yasa na Adana tawa nayi wanna Miya me Dadi dashi daza a iya cin komai dashi Kama daga shinkafa biredi da sauransu#namansallah Feedies Kitchen -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9644262
sharhai