Kayan aiki

  1. 1Flour kofi
  2. 1/4 cupSuģar
  3. 2Kwai
  4. Madara rabin gwango
  5. Ruwa
  6. Whipping cream

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba kwai,madara da ruwa ki motsa saiki saka suga da flour
    Ki motsa
    Daganna sai ki dauko non stick ki shafa mai kadan saiki soya

  2. 2

    Shikuma whipping cream ki dauko ruwaa masu sanyi sosai ki zuba aciki ki markade.sai ki duko pancake inki ki saka a sama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fadimatu
fadimatu @nasirfatimaa
rannar

sharhai (3)

Similar Recipes