Jallop din taliya

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

#one Africa

Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Taliya
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tumatur
  5. Nama
  6. Maggie
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miyanki sai ki dora Mai a tukunya idan ya soyu sai zuba kayan miyanki ki Dan soya su Sama Sama sai ki tsaida ruwa ki zuba curry da kayan kanshi da namanki sai ki rufe

  2. 2

    Idan ya tafasa sai ki zuba taliyarki da Maggi da thyme da albasa sai ki rufe Shi ki bata 15 minutes idan ta dahu sai ki sauke😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
ina son taliya da ruwa ruwa ban cika son bussasar taliya ba
wannan tayi mun 💯

Similar Recipes