Sakwara da miyar ugu

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Ugu wani ganyene da akesamunshi a kudancin najeriya amma saboda amfanin da yake dashi yanzu ana shukashi a arewacin najeriya.

Sakwara da miyar ugu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ugu wani ganyene da akesamunshi a kudancin najeriya amma saboda amfanin da yake dashi yanzu ana shukashi a arewacin najeriya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Soyayyiyar jar miya
  2. Busashshen kifi
  3. Kayan qanshi
  4. Kayan dandano
  5. Doya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a fere doya a wanke a dafata ba gishiri tayi luguf, sai a kir6ata a turmi mai tsafta idan ta hade jikinta sai ayi malmala.

  2. 2

    Za'a yanka ugu yanda ake buqata sai a wanke da ruwan gishiri a tsaneshi, shikuma busashshen kifin za'a dashi a ruwa sai a dinga goga gishiri domin wanke yashin da yake jikin kifin, sai kuma a fasa ciki acire qaya da duk wani datti a dauraye a zuba a cikin jar miyar da aka ware dan miyar. A barshi a wuta sai kifin yayi lashi, sai a zuba kayan dandano da kayan qamshi a sake rufewa daga baya sai a zuba ganyen a rage wuta.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes