Kosan dankali

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Wannan kosai yayi dadi sosai kuma ana iya cinsa da kunu ko shayi

Kosan dankali

Wannan kosai yayi dadi sosai kuma ana iya cinsa da kunu ko shayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Irish potatoes
  2. Kwai
  3. Fulawa
  4. Attaruhu da albasa
  5. Dandano
  6. Kayan ksmshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankali ki tafasa

  2. 2

    Kiyi mashing dinsa da ludayi saikisa attaruhu da albasa

  3. 3

    Kisa dandano da dan gishiri kadan kisa kayan kamshi

  4. 4

    Saikisa kwai ki juya sosai sai ki sa fulawa yadanyi tauri amma ba sosaiba idan yabiye jikinshi saiki soya amai kamar suyar kosai amma karkisa wuta dayawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
SLM, nyc 1 plz ya measurement din yake?inaso inyi

Similar Recipes