Birabisco

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Barzazzar shinkafa cofi
  2. Alayyahu
  3. Albasa 1 karama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke sai ki Dora Kan wuta ta turara ki sauke

  2. 2

    Sai ki yanka albasa, alayyahu ki wanke kisa ciki, sai ki maida ta kara dahuwa

  3. 3

    Za'a iya ci da Miya ko Mai da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes