Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Fulawa Kofi
  2. 2Kwai
  3. Mai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tankade fulawarki, ki yi grating din tarugu da albasa ki zuba aciki,ki saka ruwa ki kwaba ta amma kada tayi kauri

  2. 2

    Sai ki zuba kalolin magin da kike so,sai ki fasa kwai ki saka aciki,kisa whisker ki buga sosai ko cibi

  3. 3

    Ki aza tandarki a wuta,ki saka mai idan yayi zafi sai ki dibi kullinki kina zuba aciki,idan ta soyu dayan gefen sai ki juya gefe y soyu,sai ki kwashe.

  4. 4

    Zaki iyacinta hakanan ko ki hada da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes