Dankali acikin cinyar kaza

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Wannan girki akwai dadi matiqa

Dankali acikin cinyar kaza

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan girki akwai dadi matiqa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin tutawa
  2. Spices
  3. Gishiri da maggi
  4. Cinyar kaza
  5. Busashe biredi
  6. Kwai
  7. Attarugu da albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki dafashi da gishiri ita kuma cinyar kaza zaki tafasa ta da kanyan qanshi da gishiri da maggi attarugu da albasa kuma za a jajjaga su.

  2. 2

    Idan dankali ya nuna se tsane shi a daka a samai spices da maggi a hade shi da attarugu da albasa. se a kawo kwai da busashen biredi

  3. 3

    Se ki shafa mangyada a hannun ki ki iba dankali kamar haka se kisa kazar a tsakiya se ki rufe.

  4. 4

    Se ki tsoma ta a kwai sannan ki fito da ita kisa ta a busashen biredi

  5. 5

    Se kisa a mai ki soya.😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes