Tuwun nikakkiyar farar shikafa da miyar nikakkiyar kubewa

Khady
Khady @khadys
Sokoto

Tuwun nikakkiyar farar shikafa da miyar nikakkiyar kubewa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shikafa
  2. Manja
  3. Magi
  4. Kayan yaji
  5. Nama ko kifi
  6. Kayan miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke farar shinkararki ki kai a nika miki sai ki tankade abinki ki aje ya sha iska

  2. 2

    Bayan ya sha iska sai ki dora ruwanki a wuta idan ya tafasa sai ki dauko wannan garin ki yi talgi ki Barshi ya dahu idan ya dahu sai ki zuba sauran garinki a wannan takunyar ki tuka sai ya zanyi karfi kadan Amman fa idan baki son yayi kolo ki rage talgin sai ki Barshi ya dahu sannan ki dauko Leda ki rinka zubawa ki saka a kula

  3. 3

    Sannan miyar kubewa zaki zuya Kayan miya idan ya suyo sai ki zuwa namanki ki Barshi a wuta ya dahu ki hada da kayan yaji bayan sun dahu sai dauko wannan nikakkiyar miyarki ki kada sai ki sauke a wuta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady
Khady @khadys
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes