Taliya me mai da yaji

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

#Food folio#

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika aza ruwanki suka tafasa sae ki saka taliyarki ba sai kin kakkarata ba sai ki rufe minti daya sae ki bude ki motsata ta shige duka

  2. 2

    Bayan minti 8 sae ki zuba ruwan b masu dumi ba sae ki dauraye taliyarki sae ki soya mai inki da albasa

  3. 3

    Shikenan taliyarki d mai da yaji ta dahu sa ci in kinason albasa da cabbage sae ki yanka sama kici akwae dadi

  4. 4

    😋 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes