Farfesun bindin saniya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30mnt
  1. bindin saniya
  2. atarugu
  3. tattasai
  4. albasa
  5. sinadaran dandano da kamshi

Umarnin dafa abinci

1hr 30mnt
  1. 1

    Dafari zakiwanke naman kizuba akunya

  2. 2

    Sekizuba ruwa da sinadaran dandano

  3. 3

    Sekibarshi yadaho na 1hr sannankibude kizuba jajjagaggen atarugu, tattasai da albsa dasinadaran kamshi

  4. 4

    Kirufe na 30mnt sannan kibude zakiganshi yanuna kuma romonki yana kamshi ga dandano

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes