Tura

Kayan aiki

  1. Tatasai
  2. Tarugu
  3. Mai
  4. Ruwa
  5. Naman kaza ko rago
  6. Guro busassa
  7. Albasa
  8. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a markada tattasai da tarugu a soyasu da mai da albasa

  2. 2

    A tafasa nama da ruwa da albasa

  3. 3

    Iran ya tafasa aska soyayin kayan miya aciki ayi sanwa

  4. 4

    Ida ta taso azuba maggi abashi 5mint sai a dauko maburkaki ana zuba garin guro ana burkakawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes