Tura

Kayan aiki

  1. Naman rago
  2. Ajino mito
  3. Maggi star
  4. Gishiri
  5. Ruwa
  6. Daddawa,citta,bakin yaji
  7. Tarugu, tattasai,albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke nama na da gishiri,sannan na dora shi akan tukunya na zuba ruwa na zuba tafarnuwa,daddawa,citta,bakin yaji, curry na kuma yanka albasa

  2. 2

    Da ya fara dahuwa na zuba gishiri,maggi star,ajino moto.na barshi ya kara dahuwa.sannan na zuba jajjagen tarugu da tattasae na barshi yaci gaba da dahuwa.

  3. 3

    Aci dadi lahia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes