Kayan aiki

  1. Citta danya
  2. Lemon
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A yanka lemon a matse a yanka citta azuba ablender a markada

  2. 2

    A tafasata sannan a sauke a matse a saka sugar idan taza iska zaka iya sakawa a fridge

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
wannan lemun dadi da wannan yanayin 🍸

Similar Recipes