#Cincin me kwakwa

khadija Muhammad dangiwa
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950

Yanada dadi musamman in anhada da lemo mesanyi

#Cincin me kwakwa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yanada dadi musamman in anhada da lemo mesanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour rabin kwano
  2. kwai3
  3. 1butter
  4. tbspnBaking powder
  5. Sugar
  6. kwakwa kwallo1
  7. coconut flavour
  8. mansuya
  9. ruwan kwakwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafari zaki tankade flour kisaka flavour, baking powder, wurida sannan kizuba butter kihautsinashi wuri daya kisaka kwai

  2. 2

    Sedauko kwakwarki gogaggiya kizuba da sugar dakikajika cikin ruwan kwakwa kizuba kiyita mulkashi harseyahade wuri daya

  3. 3

    Sekiyayyanka yanda kikeson girmansa

  4. 4

    Idankikagama kisoya enjoy😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes