Tura

Kayan aiki

Minti goma sha biyar
1 yawan abinchi
  1. Tsamiya
  2. Kayan kamshi
  3. Sugar
  4. Konanen sugar

Umarnin dafa abinci

Minti goma sha biyar
  1. 1

    Kin daura tukunya Akan wuta Ki wanke tsamiyanki ki zuba ki zuba ruwa da kayan kamshi ki barsa yayi ta tapasa Sai Ki sauke ki barsa yasha iska sai ki Kara masa ruwa ki tace

  2. 2

    Sai ki samu sugarn ki kisa da konanen sugar Sai kisa a fridge ko kisa masa kankara kisha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Rayhan
Ummu Rayhan @cook_21096173
rannar

sharhai

Similar Recipes