Umarnin dafa abinci
- 1
Ki daura ruwa akan wuta...a gefe guda ki tsince wakenki idan ruwan ya tafasa ki wanke waken ki xuba ki barsa ya nuna kaman na minti goma Sha biyar sai ki wanke shinkafarki ki xuba da gishiri ki barsa ya nuna...
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Shinkafa da wake
#GargajiyaGarau garau/ qato da lage abinci ne mai matuqar Dadi ga Gina jiki. Ana ci da miya ko da mai da yàji ko sauce a hada da salad. Walies Cuisine -
-
-
-
-
Shinkafa da wake
Shinkafa da wake tanayimun dadi sosai,kuma tanayimun saukinyi musamman lokacinda banajin yin dahuwa. #sokotostateAsmau s Abdurrahman
-
-
-
Shinkafa da wake
Um abincin katsina ga Dadi ga bansha awa .Kuma inayinsa don marmari .gashi ina bala in sonsa sosai .ina dafashi da Rana Hauwah Murtala Kanada -
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da wake
Ko bance komai ba nasan kun san dadin shinkafa da wake da salad😋😋 #teamkano long time no post ga wannan kafin na dawo dukka 😁 naga hangout na yan sokoto y burgeni bana son muma yan kn muyi missing shysa🤣😂💃💃💃 Cookpad Admins Allah y kara daukaka🥰 Sam's Kitchen -
-
Shinkafa da wake
Garau garau inji kanawa, inajin dadin Shi Kuma iyalina suna kasancewa cikin annashuwa idan na girka #kitchenhuntchallenge Walies Cuisine -
-
-
-
Wake da shinkafa.
Dahuwar wake da shinkafa kala kala ne..zaki iya dafa wake dabam shinkafa dabam zaki iya hada wake da shinkafa kiyi dahuwa biyu zaki iya mata dahuwa daya..kuma note kanwa tana rage amfani wake,amma zaki iya yanka albasa a cikin waken sbd saurin dahuwa..#garaugarucontest..Shamsiya sani
-
-
Shinkafa da wake(garau-garau)
Wannan yar gargajiyace ba wani Parboiling sae dadi kuwa🤤🤤🤤 hafsat wasagu -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11802460
sharhai