Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti arba'in
4 yawan abinchi
  1. Flour
  2. Gishiri
  3. Baking powder
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

Minti arba'in
  1. 1

    A kwano ki xuba flour, gishiri, baking powder da mai ki gauraya ki kisa ruwa ki kwaba kar kwabin yayi tauri...ki barsa ya huta kaman na minti ashirin sai ki sake kwabawa,ki yanka ki fadada ki zuba hadin namanki kisa fork ki rufe bakin....

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara shuaibu
Zara shuaibu @cook_21208163
rannar

sharhai

Similar Recipes