Lemon danyar citta

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kokumba
  2. Danyar citta
  3. Zuma
  4. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga duka kayan hadin da Mike bukata

  2. 2

    Zamu wanke kayan hadinmu ne mu markada kokumba,danyar cita.....saimu matse lemon tsamin a wani gurin daban mu tace

  3. 3

    Saimu tacesu a gudaya muzuba Zuma daidai son zakinmu.....munsha dadinmu lapya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes