Gasanshen kifi

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Gasanshen kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Kifi babba guda
  2. Jajjagen kayan miya
  3. Sinadaran dandano
  4. 5Dankalin turawa guda
  5. 2Koren tattasai
  6. 1Albasa babba
  7. 3Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nawanke kifina, na ajiyeshe agefe, nasa wuka na yanyanka jikinshi kadan kadan, nakawa jajjagen kayan miya na (Albasa, tattasai, tafarnuwa da sina daran dandano, curry, thyme d.s.s na cakuda acikin kayan miyan) nashafe jikin kifin dashi, natuttura cikin jikin kifin, nabarshi har komi yahade ajiki, sannan na dauko abin gasa kifina nasa aciki na dora akan wuta dayayi na sauke.

  2. 2

    Nasoya green pepper da albasa, da lawashi da lawashi nasa mai kadan na soya nasa sinadaran dandano nayi source, haka zalika nasoya dankalin turawa aci dashi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes