Nakiya

Amina's Exquisite Kitchen
Amina's Exquisite Kitchen @aminasexquisite199
Kano

Inasan #nakiya
Abinci ne na gargajiya akwae shi da dadi.

Nakiya

Inasan #nakiya
Abinci ne na gargajiya akwae shi da dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 minutes
Mutane 2 yawan abinchi
  1. 2 cupsFarar shinkafa
  2. 10Kaninfari guda
  3. 3Citta guda
  4. 1/2 cupSugar
  5. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Zaki jiqa shinkafarki ta kwana seki wanketa ki shanya,idan ta bushe seki kai niqa ko ki markada a blender tare da citta da kanin fari.

  2. 2

    Seki tankade shinkafar taki,ki xuba a maxubi mai kyau.Seki xuba sugar da ruwa kadan acikin tukunya ki dafa sugar,xakisa lemon tsami aciki idan ya tafasa seki xuba cikin takadaddiyar shinkafar taki ki riqa juyawa har ya hade jikinshi.Seki murmula shi ko ki fitar da Shape din da kk so.

  3. 3

    Shikenan kin kammala nakiyar ki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina's Exquisite Kitchen
Amina's Exquisite Kitchen @aminasexquisite199
rannar
Kano
Ina matuqar qaunar yin girki sosae
Kara karantawa

Similar Recipes