Awarar kwai

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Dadi ba'a magana #worldeggcontest

Awarar kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Dadi ba'a magana #worldeggcontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Kwai
  2. 1Albasa
  3. Awara yanka 3
  4. Attaruhu
  5. Kyn kamshi
  6. Kyn dandano
  7. Curry
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Sami awarar ki danya ki marmasa kadan ki jajjaga attaruhu d albasa ki xuba ki fasa kwai kisa kyn kamshi da kyn dandano d curry ki kada sosae

  2. 2

    Sae ki Sami moi moi containers ki shafa Mai a jiki ki xuba awarar nan

  3. 3

    Sae ki dafa ko kiyi steaming dinta idan t dahu sae ki dan barta t Sha iska xaki g ta fito smooth d eta

  4. 4

    Sae ki soya d kwae ko aci a Haka ko aci d abinchi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes