Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintuna 40mintuna
mutum hudu
  1. 1/2leda macaroni
  2. 1/2leda taliya
  3. Kabeji karami
  4. 5Karas
  5. Koren wake
  6. Koren tattasai
  7. Kukumba
  8. 2Albasa
  9. 4Tarugu
  10. Dandano
  11. Mai

Umarnin dafa abinci

mintuna 40mintuna
  1. 1

    Ki yanka kabeji da karas da kukumba da koren tattasai se ki jajjaga tarugu da albasa ki aje gefe

  2. 2

    Ki tafasa koren wake da karas kamar minti goma ki aje gefe

  3. 3

    Ki dora tukunya a wuta ki zuba mai kisa jajjagen ki ki soya sama sama se ki zuba ruwa kisa dandano da koren wake ki rufe ki barshi ya tafasa

  4. 4

    Bayan ya tafaso se ki zuba macaroni ki barshi yayi minti 5 se ki zuba taliya ki gauraya ki rufe ki barsu minti 5

  5. 5

    Ki bude tukunya ki zuba duka kayan lambu da kika yanka ki juya ki rufe ki rage wuta ki barshi ya karasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes