Doughnut

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Flour kofi
  2. cokaliYis rabin
  3. cokaliBaking powder rabin
  4. 1Kwai
  5. Sikari cokali 3
  6. Madara cokali 1
  7. Butter cokali 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour kisa yis,sikari,madara,baking powder ki jujjuya kisa butter da kwai ki mussuke sannan ki kwaba da ruwan dumi ki kwaba ki rufe 1 hour yatashi

  2. 2

    Saikike murzawa kina fitar da shafe ki kara bari yatashi kamar minti biyar saiki dora mai yai zafi saiki rage wutar kke soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes